Monday, October 19, 2026
HomeLabaraiMajalisar wakilai ta nemi a kafa kotu ta musamman don hukunta masu...

Majalisar wakilai ta nemi a kafa kotu ta musamman don hukunta masu satar danyen mai

Kwamitin Majalisar Wakilan Najeriya ya ba da shawarar kafa kotu ta musamman domin saurara da kuma yanke hukunci cikin gaggawa kan shari’o’in da suka shafi satar ɗanyen mai.

A cewar rahoton jaridar Punch, kwamitin ya bayyana cewa kafa irin wannan kotu zai taimaka wajen dakile satar ɗanyen mai da sauran ayyukan da ke yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa.

Har ila yau, kwamitin ya ce matakin zai taimaka wajen ƙara kuɗaɗen shiga na gwamnati tare da inganta yaki da masu hannu a wannan haramtacciyar sana’a.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments