Sunday, October 18, 2026
HomeSiyasaUba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen 2027

Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen 2027

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da Jerry Adams a matsayin abokin takararsa na mataimakin gwamna a zaɓen 2027.

Gwamnan ya bayyana cewa zaɓin Jerry Adams ya samo asali ne daga burin gina gwamnati mai haɗin kai, adalci da bai wa kowa dama ba tare da la’akari da bambance-bambancen addini ko ƙabila ba.

A cewarsa, haɗin tikitin zai ƙara ƙarfafa haɗin kan al’ummar Kaduna tare da ci gaba da aiwatar da manufofin ci gaba da gwamnatin sa ta fara a faɗin jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments