Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiManchester City ta kai wasan ƙarshe na FA Cup

Manchester City ta kai wasan ƙarshe na FA Cup

Manchester City ta zama ƙungiya ta farko a tarihi da ta kai wasan ƙarshe na FA Cup har sau huɗu a jere, bayan doke Southampton da ci 2-1 a filin Wembley.

Manchester City ta zama ƙungiya ta farko a tarihi da ta kai wasan ƙarshe na FA Cup har sau huɗu a jere, bayan doke Southampton da ci 2-1 a filin Wembley.

Sai dai City ta sha wahala kafin ta samu wannan nasara, domin ta yi dawowa ne daga baya bayan an fara yin nasara a kanta da farko da kwallo daya da nema, inda daga baya ta farke ta kuma kara ƙwallo daya a kai, wanda hakan ya sa ta kawo karshen jerin wasanni 20 da Southampton ta buga ba tare da rashin nasara ba tun daga watan Janairu.

Southampton ta bada mamaki tun farko bayan ta fitar da Arsenal a wasan quarter-final.Kocin Manchester City, Pep Guardiola, zai fafata da wanda ya yi nasara tsakanin Chelsea da Leeds United a wasan semifinal na biyu da za a buga ranar Lahadi.

“

“

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments