Bayan ziyarar jaje a Jos da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kai kan hare-haren da yay sanadiyyar rayukan mutane fiye da 27.
Tinubu ya tabbatar wa da gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang cewa gwamatinsa za ta kawo karshen matsalar.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci tura karin jami’an rundunar ‘yan sanda ta Mobile domin karfafa tsaro a jihar.