Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiMun kusa kawo karshen badakalar masarautar Kano – Gwamnatin Kano

Mun kusa kawo karshen badakalar masarautar Kano – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Kano ta dauki aniyar kawo karshen rigimar masarautar Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta bayansa cewa za a warware dambarwar rikicin masarautar Kano nan kusa.

Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na jihar, Ibrahim Waiya, shi ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar Alhamis a Kano.

Waiya ya tabbatar wa al’ummar jihar cewa an riga an ɗauki tsare-tsare masu ƙarfi domin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali mai ɗorewa a Kano.

A cewarsa yanzu sun zama daya saboda haka komai ya zo karshe.

SourceIconic FM
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments