Monday, October 19, 2026
HomeLabaraiNijar ta yi wa direbobi gwajin shan miyagun ƙwayoyi

Nijar ta yi wa direbobi gwajin shan miyagun ƙwayoyi

Gwamnatin Niger ta kaddamar da wani shirin yi wa direbobi gwajin kwaya, domin tsaftace harkar sufuri, bayan da aka samu labarai yawaitar direbobin da ke ta’ammali da miyagun kwayoyi.

Tuni aka fara cin karo da direbobin da ke harkar kwaya, bayan gwajin da aka yi da ya bankado su, lamarin da ya daga hankalin fasinjoji.

Wannan dai shine karon farko da aka fara irin wannan gwajin kan direbobi, wanda gwamnati ta ce yawaitar haɗurran da ake samu na da nasaba ne da shan ƙwaya da direbobi ke yi.

Kamar yadda bayanai suka nuna, daga shekarar 2020 zuwa 2024, an yi hadari 59,000 da ya lakume rayuka 5,000.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments