Monday, October 19, 2026
HomeLabaraiƳan sandan Benue na ci gaba da bincike kan harin da aka...

Ƴan sandan Benue na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa Peter Obi

Kwamishinan Ƴan sandan Jihar Benue, Cletus Nwadiogbu, ya ce rundunar na ci gaba da gudanar da bincike domin gano tare da cafke sauran mutanen da ake zargi suna da hannu wajen kai hari ga ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi.

Ya ce rundunar ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen tabbatar da an gano duk waɗanda ke da hannu a lamarin domin ɗaukar matakin da ya dace a kansu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments