Monday, October 19, 2026
HomeSiyasaPeter Obi zai yi wa’adi daya tak idan mun yi nasara –...

Peter Obi zai yi wa’adi daya tak idan mun yi nasara – Kwankwaso

Jagoran Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya tabbatar da cewa ya cimma yarjejeniya a rubuce da Peter Obi kan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Rahotanni sun ce yarjejeniyar ta tanadi cewa idan suka yi nasara a zaɓen, Peter Obi zai yi wa’adi guda ɗaya ne kacal, domin bai wa yankin Arewa damar karɓar mulki bayan kammala shekaru huɗu.

An ce an cimma wannan matsaya ne a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen haɗin gwiwa da daidaita tsarin rabon mulki tsakanin yankunan ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments