Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiInjiniyoyin Dangote sun rasa albashi sanadiyyar yajin aikin PENGASSAN

Injiniyoyin Dangote sun rasa albashi sanadiyyar yajin aikin PENGASSAN

Kungiyar manyan ma'aikatan man fetur ta PENGASSAN ta shiga damuwa bayan yajin aikin da ta yi a kwanakin baya ya bar baya da kura

Rahotani sun bayyana cewa Dangote ya dakatar da biyan albashin injiniyoyin da aka kora bayan takaddama da ta shiga tsakani da PENGASSAN.

Kungiyar da saboda ita ne aka samu wannan matsala ta bayyana irin matakan da ta ke dauka domin shawo kan matsalar a cikin ruwan sanyi.

Matatar ta sallami wadannan injiniyoyi ne sakamakon rikicin da ya barke da kungiyar ma’aikatan mai ta PENGASSAN.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments