Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Oyo ta musanta zargin biyan kuɗin fansa don ceto daliban da...

Gwamnatin Oyo ta musanta zargin biyan kuɗin fansa don ceto daliban da aka sace

Gwamnatin Jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke ikirarin cewa ta biya kuɗin fansa domin ganin an sako daliban jihar da aka yi garkuwa da su.

Gwamnatin ta bayyana cewa rahotannin ba su da tushe balle makama, tana mai jaddada cewa ba ta biya ko sisin kwabo ba wajen tabbatar da sakin daliban.

Ta kuma bukaci al’umma da su yi watsi da irin waɗannan jita-jita, tana mai cewa jami’an tsaro da hukumomin da abin ya shafa ne suka yi aiki domin tabbatar da sakin daliban cikin nasara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments