Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiTsohon Sanata Isa Abonyi Obaro ya rasu

Tsohon Sanata Isa Abonyi Obaro ya rasu

Tsohon Santan daya ba da gagarumar gudunmawa ga al’ummar sa ya rasu

An sanar da mutuwar tsohon Sanata a Najeriya wanda ya bayar da gudunmawa sosai ga al’ummarsa.

Marigayi Sanata Isa Abonyi Obaro, da ya wakilci Okene a jihar Kwara, ya rasu bayan jinya.

Obaro ya yi aiki a Ma’aikatar Tarayya tun 1958, kwarare ne a aikin lauya kafin shigarsa harkokin siyasa

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments