Sunday, October 18, 2026
HomeSiyasaTakun saka ya shiga tsakanin Fubara da yaran Wike a Majalisar Rivers

Takun saka ya shiga tsakanin Fubara da yaran Wike a Majalisar Rivers

Ana Sabin takun tsaka da tsakanin Gwamna Fubara da yaran Wike

An fara samun sabani tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da majalisar dokokin Rivers bayan wata biyu da dawo da tsarin dimokuradiyya.

Majalisar ta zargi gwamnatin Fubara da watsi da makarantu tare da tambayar yadda aka yi da N600bn da aka bari a baitul-malin jihar. Gwamna Simi Fubara ya mayar da martani cewa ba zai dauki ma’aikata don biyan bukatun siyasa ba, sai dai bisa bukatar jihar kawai.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments