Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiBabu wata barazana da za ta sa Amurka fitar da ‘yan kasarta...

Babu wata barazana da za ta sa Amurka fitar da ‘yan kasarta daga Najeriya – Tinubu

Tinubu ya bayyana cewa babu wani abin tsoro da zai sa Amurka ta yi ƙaura da ‘yan kasarta daga Najeriya.

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa tsaron Najeriya bai kai matakin da zai sa Amurka ta kwashe ‘yan kasarta ba.

Ya ce babu wani yanayi mai tayar da hankali da zai tilasta Amurka janye ‘yan kasarta daga ƙasar.

Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris ne ya bayyana haka a ranar Alhamis.

A jiya ne dai Amurka ta fara fitar da wasu ma’aikatanta da iyalansu daga Najeriya sakamakon yadda matsalar tsaro ke kara tsananta.

Amurka da da umarci yan kasarta da su gaggauta barin Najeriya don gudun ta’addanci.

SourceDCL
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments