Sunday, October 18, 2026
HomeSiyasaNi ne zan lashe zaɓen gwamnan Gombe na 2027 da gagarumin rinjaye...

Ni ne zan lashe zaɓen gwamnan Gombe na 2027 da gagarumin rinjaye – Pantami

Ɗan takarar gwamnan Jihar Gombe a jam’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa shi ne zai lashe zaɓen gwamnan jihar da za a gudanar a shekarar 2027 da gagarumin rinjaye.

Pantami ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da kafar yaɗa labarai ta DCL Hausa.

Ya ce yana da cikakken yaƙinin samun nasara a zaɓen, tare da bayyana cewa yana da manufofi da tsare-tsaren da zai gabatar domin samun goyon bayan al’ummar Jihar Gombe.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments