Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiLabaraiMbappé ya shiga sahun ƴan wasan da suka fi zura ƙwallaye a...

Mbappé ya shiga sahun ƴan wasan da suka fi zura ƙwallaye a Champions League

Kylian Mbappé ya shiga sahun fitattun ƴan wasan da suka fi zura ƙwallaye a tarihin Gasar Zakarun Turai, wato UEFA Champions League.

Mbappé ya kai wannan matsayi ne bayan ya zura ƙwallo a wasan da Real Madrid ta doke Inter Milan da ci 2-1.

Yanzu Mbappé yana da ƙwallaye 71 a gasar, inda ya yi kunnen doki da tsohon ɗan wasan Real Madrid, Raúl González.

Ga jerin ƴan wasan da suka fi zura ƙwallaye a tarihin Champions League:

Cristiano Ronaldo — 141
Lionel Messi — 129
Robert Lewandowski — 109
Karim Benzema — 90
Kylian Mbappé — 71
Raúl González — 71

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments