Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiDa Dumi-Dumi: Tinubu ya gana da Khalifan Tijjaniyya na Ƙasa a Aso...

Da Dumi-Dumi: Tinubu ya gana da Khalifan Tijjaniyya na Ƙasa a Aso Rock

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Khalifan Tijjaniyya na Ƙasa, Sheikh Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Ganawar, wadda ta gudana ranar Laraba, ta mayar da hankali kan muhimman batutuwan da suka shafi al’ummar Najeriya, kamar yadda aka bayyana.

A yayin ziyarar, Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi ya miƙa wa Shugaba Tinubu takardar gayyatar halartar Maulidin Shehu Ahmad Tijjani, wanda aka shirya gudanarwa ranar Lahadi mai zuwa a Jihar Kano.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments