Sunday, October 18, 2026
HomeLabaraiHisbah ta bukaci a nemo wa Nafisa Abdullahi miji mai hannu da...

Hisbah ta bukaci a nemo wa Nafisa Abdullahi miji mai hannu da shuni

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi kira ga al’ummar jihar da su tallafa wajen nemo wa fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi attajirin mijin da zai aure ta

Mataimakin Babban Kwamandan Hukumar, Dr. Mujahid Aminuddeen, ya bayyana cewa maimakon mutane su rika mayar da martani da zagi ko suka idan fitattun mutane sun yi kalaman da suka jawo ce-ce-ku-ce, ya kamata a nemi hanyar gyara cikin hikima.

Ya ce idan wani na gari mai hannu da shuni ya fito ya nemi auren Nafisa Abdullahi, hakan zai kasance wata gudummawa ga addinin Musulunci, yana mai jaddada cewa hakan ya fi anfani fiye da ci gaba da sukar ta.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments