Saturday, October 17, 2026
HomeLabaraiCBN ya janye lasisin bankunan bada rancen kudi 46

CBN ya janye lasisin bankunan bada rancen kudi 46

Babban Bankin Nijeriya CBN ya soke lasisin bankunan bayar da rancen kuɗi guda 46, inda matakin ya fara aiki daga ranar 1 ga watan Yuli, 2026.

CBN ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa cewa an janye lasisin ne saboda bankunan sun gaza cika wasu muhimman ƙa’idoji da sharuddan gudanar da harkokin banki kamar yadda doka ta tanada.

Bankin ya ce matakin na daga cikin ƙoƙarin tabbatar da bin ƙa’ida, kare masu ajiyar kuɗi da kuma ƙarfafa tsarin harkokin kuɗi a ƙasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments