Monday, October 19, 2026
HomeLabaraiAn ƙara yawan jami’an ‘yan sanda a Jos bayan ziyarar Tinubu –...

An ƙara yawan jami’an ‘yan sanda a Jos bayan ziyarar Tinubu – IGP Disu

Bayan ziyarar shugaban kasa Tinubu, an tura isassun jami’an ‘yan sanda zuwa Jos, kamar yadda IGP Disu ya sanar.

Bayan ziyarar jaje a Jos da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kai kan hare-haren da yay sanadiyyar rayukan mutane fiye da 27.

Tinubu ya tabbatar wa da gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang cewa gwamatinsa za ta kawo karshen matsalar.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci tura karin jami’an rundunar ‘yan sanda ta Mobile domin karfafa tsaro a jihar.

SourceDCL
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments