Saturday, October 17, 2026
HomeKasashen wajeKotu za ta yanke wa tsohon Shugaban Koriya ta Kudu hukunci

Kotu za ta yanke wa tsohon Shugaban Koriya ta Kudu hukunci

A yau ne wata kotu a Koriya ta Kudu za ta yanke hukunci kan shari’ar da ake yi wa tsohon Shugaban kasa, Yoon Suk Yeol, kan dokar sojin da ya sanya waccw ba ta yi tasiri ba.

Haka zalika, tsohon shugaban zai fuskanci shari’o’i da dama, ciki har da tuhume-tuhume kan tarihi da ayyukan da ya yi lokacin mulkinsa, wanda ya sa masu shigar da ƙara suka nemi a yanke masa hukuncin daurin rai da rai.

Kotun za ta tantance hujjojin da aka gabatar da kuma yadda dokokin kasa da kasa ke kallon irin wannan laifi, kafin ta yanke hukunci.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments