Sunday, October 18, 2026
HomeTsaro'Yan bindiga sun yi ajalin Limamin wani kauye da wasu mutane 3...

‘Yan bindiga sun yi ajalin Limamin wani kauye da wasu mutane 3 a Sokoto

Wasu ’yan bindiga sun kashe limamin wani kauye da wasu mutane uku tare da yin garkuwa da mazauna kauyen 12 a wani mummunan hari da suka kai kauyen Illela Dawagware da ke karamar hukumar Goronyo a Jihar Sokoto.

Rahotannin da jaridar Daily Trust ta samu daga Sokoto sun ce wasu da ake masu garkuwar sun tafi da mazauna kauyen 12 a harin da suka kai kauyen Illela Dawagware da ke karamar hukumar Goronyo a Jihar Sokoto.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments