Saturday, November 7, 2026
HomeLabaraiMai tsaron ragar FC Andorra na tunanin yin ritaya bayan mutuwar De...

Mai tsaron ragar FC Andorra na tunanin yin ritaya bayan mutuwar De Miguel

Rahotanni sun nuna cewa mai tsaron ragar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Andorra, Jesús Owono, na tunanin yin ritaya daga ƙwallon ƙafa sakamakon rasuwar ɗan wasa Jesús de Miguel.

Rahotanni sun nuna cewa mai tsaron ragar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Andorra, Jesús Owono, na tunanin yin ritaya daga ƙwallon ƙafa sakamakon rasuwar ɗan wasa Jesús de Miguel.

Tun bayan faruwar lamarin, Owono bai sake fita daga gidansa ba, kuma a halin yanzu yana samun tallafin ƙwararru kan lafiyar tunaninsa.

Wasu majiyoyi a ƙasar Sifaniya sun kuma bayyana cewa Owono na iya fuskantar dakatarwa daga buga wasanni tsakanin takwas zuwa 12.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments