Monday, October 19, 2026
HomeSiyasaNDC ta fi kowace jam’iyyar adawa karfi a Najeriya – Seriake Dickson

NDC ta fi kowace jam’iyyar adawa karfi a Najeriya – Seriake Dickson

Jagoran jam’iyyar NDC na ƙasa, Sanata Seriake Dickson, ya bayyana cewa jam’iyyarsa ita ce babbar jam’iyyar adawa a Najeriya a halin yanzu.

Dickson ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa, inda ya ce NDC na ci gaba da samun karɓuwa da goyon baya daga sassa daban-daban na ƙasar, duk da ƙalubalen da take fuskanta.

Ya kuma bayyana cewa jam’iyyar za ta ci gaba da kare tsarin dimokuraɗiyya da siyasar jam’iyyu da dama, yana mai jaddada cewa NDC na da ƙarfin gwiwar taka rawar gani a siyasar Najeriya gabanin zaɓen 2027.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments